Majalisar zartarwa ware N245bn don gina wasu muhimman aiki – Fashola

 

1. Majalisar zartarwa ta ware N245bn don gina tituna da wasu muhimman aiki – Fashola

Bayan korafe-korafen da gwamnonin wasu jihohi suka rika yi ga gwamnatin tarayya, Majalisar Zartarwa na kasa a jiya ta amince da fitar da kudi N105bn saboda karasa ayyukan gina tituna 44 a jihohin Najeriya….

2. Asin da Asin: Atiku Abubakar da Olusegun Obasanjo sun dunkule a jihar Legas

Tsohon shugaban kasa cif Olusegun Obasanjo da tsohon mataimakinsa Alhaji Atiku ABubakar sun ci karo da juna a yayin taron tunawa da CIf Abraham Adesanya karo na 10, inda har suka zauna kugu da…

3. Rashin girmamawar da shugaban ‘Yan Sanda ke nunawa majalisa ba sabon abu bane tunda yayiwa Buhari ma – Saraki

Shugaban majalisa Bukola Saraki ya nuna rashin jin dadinsa game da shawarar da IG Ibrahim Idris yayi na kin amsa gayyatar majalisar har sau biyu A karo na biyu kenan Ibrahim Idris, na kin…

Hausa pictures

4. Dasuki: Za’a koma kotu cikin makon gobe kan kudaden makamai

Za a gurfanar da Dasuki da wasu a gaban kotu a ranar 16 ga watan Mayu akan tuhumar su da akeyi da almundahanar kudi – Za a gurfanar da Col. Sambo Dasuki mai ritaya…

5. Mayakan kungiyar Boko Haram sun tare hanyar Maiduguri zuwa kano

Rahotanni da muke samu daga wata majiya daga jihar Borno na nuni da cewar mayakan kungiyar Boko Haram sun tare babbar hanyar zuwa Kano daga Maiduguri. Motoci dake tahowa daga Maiduguri na juyawa daga…

6. Matasa biyar a jihar Benuwe sun samu aikin soja kyauta, karanta bajintar da suka yi

Shugaban sojin kasar nan, Lt. Janar Tukur Buratai, ya bukaci al’ummar kauyen Gbajimba dake karamar hukumar Guma a jihar Benue da su kawo matasa guda biyar domin daukar su aikin soja kai tsaye. Kamfanin…

7. Da duminsa: Bayan kotu ta bada belinsa, Yan sanda sun sake garkame Dino Melaye

Jami’an yan sandan Najeriya sun sake damke Sanata Dino Melaye bayan kotu ta bayar da belinshi a yau Laraba, 2 ga wtaan Mayu yayinda ta gurfanar dashi gaban wata kotun Majistare da ke zaune… (Read more)

8. Fitacciyar jarumar Kannywood Hauwa Maina ta rasu

Image captionHauwa Maina ta rasu bayan ta sha fama da jinya. Shahararriyar jarumar nan ta fina-finan Hausa Hajiya Hauwa Maina ta rasu ranar Laraba da daddare. Wani makusancinta ya shaidawa BBC cewa ta rasu… (Read more)

9. ‘Yan bingida sun kona kauyuka hudu a Adamawa

A Najeriya, wasu ‘yan bindiga sun kai hari wasu garuruwa hudu a karamar hukumar Numan dake jihar Adamawa a shiyyar arewa maso gabashin kasar. Shugaban karamar hukumar Numan Reverend Arnold Jibla ya tabbatarwa (Read more)

10. Adam Zango ya fitar da bidiyon wakar gambara

Jarumin fina-finan Hausa kuma mawaki Adam A Zango ya fitar da faifan bidiyon wakarsa ta gambara. Mawakin ya sanar da haka ne a shafinsa na Instagram, inda ya wallafa kadan daga cikin bidiyon. A… (Read more)

Leave a comment