LABARAI Shine Shiga Kudi

by Hausa dot ng

Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman, ya yi zargin cewa, duk munanan ayyukan da kashe-kashen da ake ta yi a wasu sassan kasarnan, duk ana yin su ne da nufin bata wa Shugaba Kungiyar ‘yan Uwa Musulmi ta Shi’a (IMN) ta bukaci Senata Bola Ahmed Tinubu ya sa baki domin sakin jagoranta Sheikh Ibrahim El-Zakzaky. Gamman magoya bayan kungiyar ne suka gudanar da zanga-zanga Wadanda suka shigo da kwayoyin sun boye su ne a kwalayen kayan laturoni, amma da aka bude sai aka ga kwayoyin Tramadol ne. biyu makare da kwayar Tramadol da gwamnatin Najeriya ta hada.

people_hands_concert_music_crowd_80452_2048x1152

An kira ga ‘yan jam’iyyar APC da su kara dunke wa waje daya domin kar su baiwa ‘yan adawa damar sanin wainar da suke toyawa. Malam Audu Ibrahim wani jigo a jam’iyyar Ministan ma’aikatar wuta da ayyuka da kuma gidaje Babatunde Raji Fashola ya sanar da cewar, gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ba za ta zura ido ta bari gadar Nija da aka gina, A jiya ne hukumar yan sandan Najeriya tace za’a gudanar da gwajin kwakwalwa ga duk matasan da ke son shiga aikin dan sanda a Najeriya, an dauki wannan mataki ne saboda.

Read also: Hotunan yadda kwastom suka kama Tramadol a Lagos

 Gwamnatin jihar Kano ta sanar da ranar Juma’a 24 ga watan Sha’aban, da ya yi daidai da 11 ga watan Mayu a matsayin ranar hutu don baiwa al’ummar jihar damar halartar, Babban Sufetan Yansandan Najeriya, IG Ibrahim Idris ya bayyana gayyatar da yayan majalisar dattawa suka yi masa a matsayin wata dama da suke neman amfani da ita wajen tabbatar da sun kawo. An jefe matar ne saboda ta auri namiji fiye da daya, kamar yadda wani shafi mai alaka da kungiyar ya sanar Matar, Shukri Abdullahi Warsame, ta auri maza 11 ba tare da.

Jihohin Arewa sunfi kowanne yanki talauci a Najeriya – An bayyana jihohin da baza su iya tsayawa da kafarsu ba, koda Tara.

Source: https://www.hausa.ng/

 

Advertisements

Latest political news in Nigeria

Majalisa Najeriya ta yi watsi da kudirin bai wa maza hutun haihuwa

Majalisar wakilan Najeriya da gagarumin rinjaye ta ki amincewa da bukatar kafa dokar da zata dinga baiwa mazaje damar tafiya hutu lokacin da matan su suka haihu, domin taimaka musu wajen yin jego. Dan…(Shiga)

Zaben shugabannin APC ‘ya bar baya da kura’

An gudanar da zaben shugabannin APC a mazabu a sassan Najeriya cikin yanayi na rikici da tashin hankali. An samu rikici tsakanin ‘ya’yan jam’iyyar a jihohi da dama musamman daga manyan jiga-jigan jam’iyyar da…(shiga)

Matasan Jam’iyyar APC Sun Kona Ginin Kamar Hukumar Ningi

APC Wasu matasan jam’iyyar APC sun kona wani bangare na sakatariyar kamar hukumar Ningi, a jihar Bauchi. Matasa a jihar Bauchi sun kona sakatariyar karamar hukumar Ningi jiya Asabar, saboda sun shafe sa’o’i suna…shiga

Nasir el-Rufai ya tsine wa sanatocin Kaduna

A wasu kalamai da wasu ke wa kallon na ingiza jama’a ne su dauki doka a hannunsu, gwamnan jihar Kaduna a arewacin Najeriya, ya nemi jama’a da su farwa sanatocin da suka fito daga…

Asin da Asin: Atiku Abubakar da Olusegun Obasanjo sun dunkule a jihar Legas

Tsohon shugaban kasa cif Olusegun Obasanjo da tsohon mataimakinsa Alhaji Atiku ABubakar sun ci karo da juna a yayin taron tunawa da CIf Abraham Adesanya karo na 10, inda har suka zauna kugu da… click here

Da duminsa: Bayan kotu ta bada belinsa, Yan sanda sun sake garkame Dino Melaye

Jami’an yan sandan Najeriya sun sake damke Sanata Dino Melaye bayan kotu ta bayar da belinshi a yau Laraba, 2 ga wtaan Mayu yayinda ta gurfanar dashi gaban wata kotun Majistare da ke zaune… click here for more

Gaskiya ta fara bayyana: An leko sakamakon kwamitin binciken badakalar zabe a Kano

INEC ta kafa kwamiti don bincike akan yiwa wadanda shekarun su baikai ba rijista Wata majiya daga hukumar INEC din ne ta wallafa wasu sassan cikin rahoton kwamitin – Binciken ya nuna cewa hukumar…read more

Kudin Kamfen: APC ta kalubalanci jam’iyyar PDP ta kawo shaida

– Jam’iyyar APC mai mulki ta kalubalanci babbar jam’iyyar ta PDP da tayi wa mutane bayanin kudaden ta idan har tana da wata kwakkwaran shaida   Jam’iyyar APC mai mulki ta kalubalanci babbar jam’iyyar…

Trump ya nemi goyon bayan Najeriya don basu bakuncin gasar cin kofin duniya na 2026

read more

LABARAI An Karya Lagon APC A Jihar Nasarawa – Hon Sani

read original source

These headlines first appeared on Hausa NG

Cezars Entertainment wants to take the Nigerian entertainment scene by storm.

Cezars Entertainment is a Visionary and Purpose Driven Enigma, who believes anything can be achieved as long as you put your heart to it.
cezars entertainment Jaffa
The President and CEO of Cezars Entertainment, an Events and Talent Management Services rendering Brand, that operates within the Creative Industry.
cze 2
Founded in April 2017, after his return from Accra Ghana, Christopher Juwah a.k.a Jaffa operates with the believe that Music and Art is a Language that transcends beyond Boundaries and has the ability to Unite people of different kind together. For inquiries, sponsorship and partnerships, reach Cezars Entertainment at:
I.G- @Cezarentertainment

Majalisar zartarwa ware N245bn don gina wasu muhimman aiki – Fashola

 

1. Majalisar zartarwa ta ware N245bn don gina tituna da wasu muhimman aiki – Fashola

Bayan korafe-korafen da gwamnonin wasu jihohi suka rika yi ga gwamnatin tarayya, Majalisar Zartarwa na kasa a jiya ta amince da fitar da kudi N105bn saboda karasa ayyukan gina tituna 44 a jihohin Najeriya….

2. Asin da Asin: Atiku Abubakar da Olusegun Obasanjo sun dunkule a jihar Legas

Tsohon shugaban kasa cif Olusegun Obasanjo da tsohon mataimakinsa Alhaji Atiku ABubakar sun ci karo da juna a yayin taron tunawa da CIf Abraham Adesanya karo na 10, inda har suka zauna kugu da…

3. Rashin girmamawar da shugaban ‘Yan Sanda ke nunawa majalisa ba sabon abu bane tunda yayiwa Buhari ma – Saraki

Shugaban majalisa Bukola Saraki ya nuna rashin jin dadinsa game da shawarar da IG Ibrahim Idris yayi na kin amsa gayyatar majalisar har sau biyu A karo na biyu kenan Ibrahim Idris, na kin…

Hausa pictures

4. Dasuki: Za’a koma kotu cikin makon gobe kan kudaden makamai

Za a gurfanar da Dasuki da wasu a gaban kotu a ranar 16 ga watan Mayu akan tuhumar su da akeyi da almundahanar kudi – Za a gurfanar da Col. Sambo Dasuki mai ritaya…

5. Mayakan kungiyar Boko Haram sun tare hanyar Maiduguri zuwa kano

Rahotanni da muke samu daga wata majiya daga jihar Borno na nuni da cewar mayakan kungiyar Boko Haram sun tare babbar hanyar zuwa Kano daga Maiduguri. Motoci dake tahowa daga Maiduguri na juyawa daga…

6. Matasa biyar a jihar Benuwe sun samu aikin soja kyauta, karanta bajintar da suka yi

Shugaban sojin kasar nan, Lt. Janar Tukur Buratai, ya bukaci al’ummar kauyen Gbajimba dake karamar hukumar Guma a jihar Benue da su kawo matasa guda biyar domin daukar su aikin soja kai tsaye. Kamfanin…

7. Da duminsa: Bayan kotu ta bada belinsa, Yan sanda sun sake garkame Dino Melaye

Jami’an yan sandan Najeriya sun sake damke Sanata Dino Melaye bayan kotu ta bayar da belinshi a yau Laraba, 2 ga wtaan Mayu yayinda ta gurfanar dashi gaban wata kotun Majistare da ke zaune… (Read more)

8. Fitacciyar jarumar Kannywood Hauwa Maina ta rasu

Image captionHauwa Maina ta rasu bayan ta sha fama da jinya. Shahararriyar jarumar nan ta fina-finan Hausa Hajiya Hauwa Maina ta rasu ranar Laraba da daddare. Wani makusancinta ya shaidawa BBC cewa ta rasu… (Read more)

9. ‘Yan bingida sun kona kauyuka hudu a Adamawa

A Najeriya, wasu ‘yan bindiga sun kai hari wasu garuruwa hudu a karamar hukumar Numan dake jihar Adamawa a shiyyar arewa maso gabashin kasar. Shugaban karamar hukumar Numan Reverend Arnold Jibla ya tabbatarwa (Read more)

10. Adam Zango ya fitar da bidiyon wakar gambara

Jarumin fina-finan Hausa kuma mawaki Adam A Zango ya fitar da faifan bidiyon wakarsa ta gambara. Mawakin ya sanar da haka ne a shafinsa na Instagram, inda ya wallafa kadan daga cikin bidiyon. A… (Read more)

Latest news in Hausa language in Nigeria

sabuwar labarai na Nigeriya a cikin hausa a duk faɗin duniya

#1. Grace Ibru ta rasu a shekaru 77

Grace Ibru, wanda aka bayyana a matsayin dan uwan Ibru, ya rasu bayan rashin lafiya.Tabbatar da mutuwar ga Guardian, Goodie Ibru, shugaban iyali, ya tambayi masu hikima su yi addu’a ga iyali.Grace ta rasu..

#2. An sace amarya da ‘yan rakiyarta a jihar Kaduna

Ana ci gaba da alhinin sace wata amarya a kan hanyarta ta zuwa gidan miji a yankin karamar hukumar Birnin Gwari da ke jihar Kaduna. Ana zargin masu garkuwa da mutane don neman kudin…

#3. Ganawar Buhari da gwamnonin APC: Hotuna da rahoton abinda ya faru

An fara taron ne da misalign karfe 2:15 na rana sannan an kare da misalign 3:30, dukkan gwamnonin da sun ki yin magana da manema labarai dake dako a fadar gwamnati domin jin yadda…

#4. UEFA CHAMPIONS LEAGUE-Real madid ta lashe juventus 3-0

#5. Amitabh Bachchan zai fito mai shekara 102 a fim

#6. An kama dukkan ‘yan dabar Dino Melaye da suka tsere daga hannun ‘yan sanda

#7. Yanzu-yanzu: Hukumar sojin Najeriya ta tura dakarun soji na musamman jihar Zamfara

#8. Hotuna daga Arise Fashion Week 2018

#9.  sabon salon ankara na maza a shekarar 2018

#10. Halima aden- farko mace model, ta sanya hijab